Ingarman Namiji 11-12
Page 11&12
___yace kewacece agareni? miyasa kikeyinnisadanine? Miyasa bazaki zauna muk'arasa rayuwarmu
atareba na har,abada? Duk atare yakemata tambayoyin.. kallansa tayi cikin so da k'aunarsa daya
mamaye zuciyarta Kamar bazatayi maganaba kana tace "ni Yar aikece agareka ruhi ni matafiyace
akowanne lokaci zamu,iyayin nesada juna bazeyu muzauna inuwa d'aya ba dominni wahainiyace Zan,iya
canzama akowanne lokaci rayuwata ciketake da k'alubale da rud'ani da fargabarda dazata iya
salwartarda rayuwata akowane lokaci ta,idazancen cikin rauni da fargaba.
Tinda tafara zancen Ahmad ke kallanta sedatakai k'arshe..lumshe kyawawan idanuwansa yayi yanak'ara
k'arfafawa zuciyarsa abunda take bijiromasa dashi cikin jarumta yabud'e idanuwansa akanta yaname
shafa bayanta tareda D'ora bakinshi akunneta yace "hak'ik'a inaji ajikina ke alkairice agareni Kuma
bawani kalubale dazeyimin katanga da farin cikina ba abunda zesameki da izzinin Allah domin shine
merayawa da kashewa a duk lokacinda yaso dudda basan koke waceceba Amma inamiki k'aunarda
nikaina bansan adadintaba please baby kigayamun waceceke?
Kiran sallar asubane yatadashi daga nannauyan baccin daya d'aukeshi metarin abubuwa acikinsa Bud'e
idanuwansa yayi dasukayimai nauyi sosai sabida bacci tareda dafekansa atake mafalkin dayayi yashiga
dawomasa Kamar afili saurin duba jikinshi yayi yaga yadda yab'ace sake runtse idanuwansa yayi dak'arfi
Yana karanto duk addu,ar datazo bakinsa kamun yamik'e yashiga bathroom Yana tinanin Wannan
yarinyar tareda jinzafinda bekarasa mafalkinba yaso tagaya Masa wani abun gameda ita Amma abun
yafaskara amma yasan watarana maybe zata gaya Masa tinda Wannan mafalkin dayakeyi da,ita yafi
shekara ukku yanayinsa Kuma duk tazo Bata Masa magana Amma yau tayi masa Kuma Kuma zuwanta na
Wannan watannin yasab'ama kowanne domin awannan lokuttanne tafara zuwamasa awannan yanayin
najin dad'i ahakande yayi wankan tsarki tareda alwala yafito yasamu Yan,uwansama sunfito sunajiransa
suka wuce masallacin Amma gabaki d'ayansu sungane akwai abunda kedamun Ahmad kawaide bawanda
yayi magana sabida duka halayyarsu kamar iri d'aya ce..
Wata motace tazo dagudu tana sannan hold ajikin wani tangamemen Gert cikin sauri megadin gidan
yataso yadud'e tareda yiwa nacikin motar sannu..bud'e motar akayi akafito wani kyakkyawan saurayine
dabaze wuce sa,arsu sadeeq ba murmushi d'auke akan fuskarsa yak'araso wurin megadin Yana fadar
"baba lado barkada hantsi y aiki.. yawwa barka sulaimanu andawo? Eh wlh nadawo yafad'a Yana
shigewa cikin gidan..da kallo baba lado yarakashi kana yajuwa zuwa nashi b'angaren da,akabashi shida
matarsa shatu Koda yashiga tana wankin kayansu kallanta yayi yace shatu zanje nagani yau ko Allah zesa
hak'anmu yacimma ruwa..d'agowa tayi tana zudda k'walla kana tace to mlm Allah yasa mudace.. ameen
y Allah..Ina Marwan ne? "Yatafi shima jiran dawowarsama nakeyi.."to Allah yadawo dashi lpy.. ameen
ta,amsa kana shiko yafita.
"Anty lele inawayarki naduba bangani? Cewar sumayya data fito kamar zatarusa ihu..mizakiyida wayata?
Zankira anty amarya ne..to inataki? "nabarta agida kawai inzaki bani kibani banasan iyayi ehee tafad'a
tareda murgud'a baki tana cinnoshi gaba.
"Tofa Nima Rashin kunyar zakimun tobazan badaba takarfice.
"Kada Allah yasa kibada d'in anma fasa Aron ba,aso kirik'e kayanki mekatan baki kawai.."aikuma sekiyi
Dan wayatace dai bazan badaba Kuma kiwuce kigyaramun d'aki kamun in lallasaki anan fitsararriya
kawai..wucewa tayi domin tasan kaitsaye zatasha duka Dan anty lele Bata kulata du iskancin dazata
Mata Amma fa intakaita k'ul tobamakawa setasha najaki bedroom d'in tawuce tafara gyara Mata cikin
mutinci takarkad'e ko,Ina tagama tsab seda tazo zata fita taga wata katuwar gora akan madubin d'akin
karasawa tayi tabud'e wani k'amshin dad'i yaziyarce hancinta kaiwa tayi bakinta talasa Aiko taji tsak'i
rad'au gawani d'and'ano datakeji Yana kama harsheta murmushi tayi tad'ora gorar abaki seda tafi
shanye rabi kana taje tak'arasa cikata daruwa tamayar indatagani tana lasar baki tafice.
Jejin barno
Yauma kamar kullun Wannan budurwarce zaune bakin Rafi tana wasada duwatsunan dake wurin Amma
duk abunda takeyi kanta akasa yake nidai tinda nafara ganinta Banga tad'ago idanuwantaba Amma
mutun na,iya ganin kyakkyawar fuskarta idanuwanta daine ba,agani (niko nace komisa Bata bud'e idanta
duka?) Tad'au tsawon lokaci ahakan kamun tatashi tayi alwala tayi sallamah bayan ta,idar tayita addu,a
kamar yadda tasaba tanacikin addu,ar Nan takama jiyo sawon tafiya akowanne gefe awurin gabantane
yafad'i Amma tadaure sedata Gama addu,arta kana tatashi waigowar dazati idanta yasauka akan wasu
manyan kuraye sunkai 15 duk sun kewaye wurin gawani katan kada dake kwance gefen rafin cikin tashin
hankali tafara Jada Baya tana addu,a suko sunabinta ganin takusa cimma kadannane gakuma dare
yafarayi yataduka dasauri tacire dankwalin dake kanta atake sumar kanta metsawo dasantsi ta bayyana
d'aurashi tayi akugunta adede Kan cibiyarta atake jikinta tad'au mazari d'agowa tayi tareda bud'e
daradaran idanuwata tawatsawa kurayennan atake wani abu yafito cikin idon nata me mugun haske da
bantsoro yayi wurin datake kallan se kawai kurayennan sukazama kamar an konasu sekawai suka fara
murmushewa sunabin iska kamar ba,haliccesu awurinba juyawa tayi wurin kagan kamar wata aljana
hakan takoma atake shima yakame yabi ruwa ganin ba komai bayansu yasa tarufe idonta tareda
duk'awa awurin tafasheda matsanancin kuka metaba zuciya tana wasu surutai danakasa fahimtar mitake
fad'a (ni kuwa cikin tashin hankali da Al,ajabi nakebinta kallon mmki)seda tayi me isarta kana tatashi
takoma cikin kogonta..
(Hummmm bara kuji wani bazata free page yakusa k'arewa befi page 3 ba ko 4 )
Yauce ranarda su yazeed zasu koma wurin aikinsu tinsafe suke tareda su Sameer suna Basu wani
muhimmin aiki Salman ne yadubi sadeeq yace ya sadeeq insha Allah komai zetafi Normal kamun kudawo
domin munada mebamu cikakken abunda mukeso akansu.."ok yy kyau hakan Amma kubi ahankali
sekunkula da kyau cewar Ahmad..ok badamuwa insha Allah bro.. kallan yazeed Sameer yayi kana yace ya
yazeed aken dakamun nakarb'ofa tin dazu.. bud'e kyawawan idanuwansa yayi kana yace ok thanks
daganan bekara cewa komaiba suko sukacigaba da shirinsu.
Sumayya ce kwance tana matsar k'walla jitakeyi Kamar tarusa ihu sabida azabar dake cinta gashi Tarasa
mikedamunta Kuma takasa gayawa anty lele kuka takeyi wiwi kamar atsaga d'akin tana matse kafafunta
cikin gid'ima da fitar hayyaci tayo perlo tana matse kafarta sa,ataci kuwa anty lele batanan Kuma
gawayarta ajiye ankan kujera figar wayar tayi dasauri Takoma d'akinta tareda dannama anty amarya Kira
tana rusar kuka..shiko shigowarsa kenan pert d'in anty amarya yaji waya na K'ara zama yayi yanajiran
fitowarta domin tabashi dabun dayace tamasa har wayar tatsinke be d'aukaba sake Kira akayi akarona
shida jeredajuna kaidaji kasan ba lpy ba tsaki yaja yatashi tareda d'aukar wayar Dan yakashe sabida
K'arar tadameshi sekawai yaga nomber anty lele nayawo akai gabansane yafad'i cikin ransa yake fad'ar
toko miyasami lelene hakan tare picking call d'in yakara akunnesa..itako sumayya Jin and'auki wayar
yasanya tafara magana cikin kuka batareda tabari anty amaryar tayi maganaba tafara fad'in.....
Hummm bara kuji wani bazata free page yakusa k'arewa befi page 3 ba ko 4
Tofa ana wata gawata tirk'ashi koya Wannan abun yakene ? Ohooo kubiyoni dominjin yazata Kaya
agaba
Gaskiya comment d'inda nake gani bemunba inaga Sena fara Ware masu comment kawai Ina musu
posting suda littafen INGARMAN NAMUJI yakarbu agaresuAutar ahairi ✍✍
ALHERI WRITERS ASSO
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
_______________
INGARMAN NAMIJI
No comments