Ingarman Namiji 13-14
age 13 & 14
___tana fad'in nashi ukku anty amarya wlh banada lpy cikina ciwo kuma cinnaku da k'wark'wasa kemun
yawo awurin fitsarina Kuma tafiya sukeyi kamar sucinyun Yan ciki wayyyo zasu shigemun.. tak'arasa
zancen chikin matsanancin kuka..shiko gogen wani tsam yakeji ajikinshi tinda tayi zancen wurin fitsari
seda yaruntse idabsa dak'arfi yanajin yadda zuciyarshi kebugawa da azabar k'arfi shiru yayi becemata
komaiba..itako cikin kukan taketa fad'ar hello hello anty Amma taji shiru haushine taji yakamata tayi
jifada wayar tareda kifakanta abango tana sake rushewa da sabon kuka.
Jin ankashe wayar yasanya yazeed ajiye wayar kawai yaname lumshe kyawawan idanuwansa itake Kuma
yabud'esu gaba d'aya tareda dafe kansa sabida wani tinanin dayazo Masa karde ace yarinyar Nan wata
maganar tad'auko musu metake nufida abu nemata yawo?kodai wani Dan,iskanne yatab'ata? Mi hakan
kenufi? Duk atare yakema kanshi tambayar dabame amsa mashi ita cikin tashin hankali da yadda da
abunda zuciyarsa kesak'a Masa yafigi cer key yafita adede Wannan lokacin Kuma anty amarya tafito
d'aukeda katon kular datasa mishi dambun taga fitarsa kamar walk'iya kiranshi tayi Amma kojiyowa
beyiba yasakai yafice Yana fita yafige motar damugun gudu se gidan anty lele.
Hold yayi megadinta yabud'e Mai Gert d'in atake yacinna hancin motarsa cikin bakin k'ofar shiga babban
perlon gidan yayi Perkin tareda kashe motar yafito cikin takonsa nakuzari da izza irinna k'ak'k'arfan
namuji tareda sakai cikin perlon da sallamah d'oke abakinsa cankasan mak'osho..anty lele cekadai a
perlon tana yankan farce d'agowa tayi Jin sallamah cikiciki dantaga waye sekawai taga yayan nasu cikin
murna tace "wa,alaikassalam ya yazeed Kaine Ashe tafad'a tareda mikewa tanafad'ar k'araso Mana Yaya
ai gobe mukebatun zuwa yimaku rakiya ashema kanatafe to inasu ya sadeeq? Kallanta kawai yayi
batareda ya k'arasa d'inba kuma be amsa Mata tambaya ko d'aya ba kana yabud'e baki Kamar bayaso
yace "Ina Wannan yarinyar take Maryam? "Wai titee tanaciki Yaya barana kirata tafad'a tareda barin
wurin tanufi dakin sumayya kwance taganta se kuka take risga tahad'a uwar zufa tana matsar k'afa
k'arasawa wurinta tayi cikin sauri tanafad'ar ke lpyr ki kuwa mikedamunki titee? Hannu kawai takebawa
anty lele Amma takasa magana cikin sauri tak'arasa gabanta tareda tallabota jikinta setaga kawai jikinta
yasaki idanuwanta nakafewa wuri d'aya..arazane tazaro Ido tareda kallan k'ara tana Kiran yazeed.
Shiko Yana wurinda tabarshi cikin fargabar abunda zegani idan tazo sekawai yaji ihun anty lele cikin
tashin hankali yanufi inda yaga tanufa kamun yak'arasa kuwa har hard'ewa kafafuwansa keyi..Yana shiga
yaganta kwance kamar gawa ajikin anty lele gabansane yatsananta fad'uwa cikin sabun tashin hankali
yak'arasa kusansu tareda duk'awa yad'auketa kamar jinjira Yana kokarin boye tashin hankalin dayake
cikin sabida Kar anty lele takara firgita Amma ahak'ik'anin gaskiya yafita razana..waje yayi da,ita
yasakata a mota yazagaya yashiga zetada kenan anty lele tak'araso wurin tashiga tana kuka.. kallanta
kawai yayi tareda tada mutar baba Isa megadi yabude Masa Gert cikin sauri yanemusu fatar samun lpr
sumayya.
Wani hospital yanufa da,ita dakenan kusada unguwarsu anty lele yanayin perking yafito cikin sauri
yad'oketa yayi cikin asibitin da,ita anty lele nabiyedashi abaya tana kuka..yanashiga suka karb'eta
akawuce emergency room da,ita cikin gaggawa sukafara dubata Sundau tsawon lokaci akanta kamun
susamu numfashinta yadedeta kana suka Mata allurai tareda saka Mata ruwa bacci yad'auketa..fitowa
sukayi gabayansu sukabarta ita daya.
Yazeed na hangensu sunfito yakafesu da,Ido gabanshi na tsananta fad'uwa anty lele cetayi saurin
k'arasawa wurin wani Dr tana tambayar sa sumayya kutafarka.. murmushi yayi Mata tareda
cewa"munsamu nasarar samo numfashinta yanzu tana bacci ne sabida allurar bacci damuka Mata..
alhmdllh tace kamun tasakeyin wata magana Dr yace Mata "Wannan ne mujinta? Kallan yazeed anty lele
tayi kana tace "ah,ah yayanta ne.."ok kusameni a office yace tareda barin wurin.
Yajima awurin kamun yamik'e yashiga office d'in anty lele nabiyedashi..da sallamah yashiga office din
akan labb'ansa.."wa, alaikassalam Dr d'in ya,amsa tareda bashi hannu sukagaisa kana yanunai wurin
zama anty lele ma zamanta tayi tana kallansu.
Y"anrubuce,rubecen dayakeyi ya,Ida kana yazare glass din idoshi ya,ajiye tareda duban yazeed yace
"yallabai abisa cinciken damukayi mungano cewa k'anwarka akwai abunda tasha metada Sha,awa sosai
Wanda hakanne yatada Mata matsanan ciyar Sha,awar tareda ciyon Mara har yagalabaitadda ita Wanda
hakanne yayi sanadiyyar sumanta Amma yanzu insha Allah bakomai data farka zata samu sauk'i sedan
abunda ba,arasaba..tinda Dr yafara magana yake sauke ajiyar zuciya dajin ba,abunda yake
tinanibane..kallanshi kawai yazeed keyi cikin mmki abunda yakeji ta,aikata tomihakan kenufi? Mitasha
Kuma? Duk yarasa mimazeyi tinani akai..nisawa yayi tareda yiwa Dr d'in godiya suka fita zuwa room
dinda aka,ajiyeta kallan anty lele yayi kana yace "kishiga kizauna maryam nizanje nabiyasune kana
nad'auko Miki hajiya mama ke seki koma gida..ok yaya sekadawo Allah yatsare hanya.. ameen y rabbil
alameen ya amsa kana yatafi itako tanufi d'akin..
Jejin barno
Zaune take yau acikin kogonnan nata tana kallan wasu picture dake hannuta tana kuka kamar ranta
zefita bayan tayi kukanne me isarta kana tamayarda pic din ma,ajinda tayimusu akogon kana tafito tana
sawokai taji motsin tafiya Kuma kamar tawaga ne komaminene ba,abu d'aya bane yalla mutun ko dabba
komawa tayi ciki tayi zamanta domin batasan cutarda kowa..tana zama taji anafad'ar kuduba ko,Ina
karkubari sutsira..Jin abunda akefad'ane yasa takara b'oyewa cikin tashin hankali da fargaba...andad'e
tanajin motinsu kana tadenajin komai amalar sunbar wurin kenan asa,annan tasauke nannauyan ajiyar
zuciya taname Kara godewa mahaliccinta daneman kariya daga gareshi.
Unguwar Gama B acikin garin kano
K'ira,ar karatun Alqur,ani ketashi a cikin babban perlon gidan cikin zazzakar murya medad'in seraro
k'arasawa nayi cikin perlon Dan daukomuku rahoto masu karatuWata budurwace kezaune da zumbulelen hijabinta gawasu Yara sunkai 6 kewayeda ita daga gefe kuwa
wasu matane kezaune suwajan 4 kowacce da littafe ahannuta.
Jiyowa nayi inakallan Wannan buduwar dakanta kek'asa tana karatunta cikin gwaninta tareda bawa
kowanne harafi hakkinsa saura,rar karatun Nima nazauna domin agaskiya Yana ratsa zuciya seda takai
ayar dazata ajiye kana tarufe Al,qur,aninta tareda d'ago kanta.
Woww Masha Allah a gaskiya yarinyar tahad'u itama dumin kumai hassadar mutun be,Isa yace
gamunintaba bafara bace Amma chocolate ce tanada hanci sosai Masha Allah hakama bakinta Dan
madedeci dashi kuma jajir yake kamar tashafa janbaki saman goshinta dagefen kunneta kuwa wani
gargasa ne kwance awurin gwanin Sha,awa gatada manyan idanuwa sewani lumshewa sukeyi.."to bara
mutsaya anan ko hanifa? idan kuka iya gobe se mud'ura ko? Tafad'a tana kallan yaran.."eh anty..ok
tokutashi kuje..to sukace tareda mikewa suka fice. kallan matannan tayi kana tace "anty aiku base
nak'ara makubako? Kubari seda dare allah latti zanyi tafad'a cikin shagwaba.. murmushi d'ayar tayi
taceto "shikenan SAURAT adawo lpy badamuwa.."yeee yawwa my lovely anty bara najeko tafad'a tana
kallan sauran..eyee mudaba lovely ba ace mu mutu d'ayar tafad'a tana harararta. Gwalo tamata kana
tareda wucewa tana dariya tashige bedroom dinta.
A hospital kuwa yazeed ne yadawo tareda hajiya mama shigowarsu kenan sukaji wani Amon sauti me
anshi sosai natashi dagacikin room d'inda sumayya take cikin sauri suk'arasa tareda bud'e d'akin suna
shiga Aiko akayiwani....
Happy Friday all my lovely sister's
Free page yakusa k'arewa befi page 3 ba yakare idan kinshirya karatun INGARMAN NAMIJI to kihanzarta
sayan naki tahanyar datadace #500 ne kachalidan kintashi siya Zaki iya yimun magana tawannan
nomber 07037092176 inkinsan basiya zakiyiba karki batawa kanki lokacin nemana kokice namuki ragi ko
akasin hakan domin bazanyiba karkiyi kice namiki wulakanci bana wulakanta kowa Amma banasan reni
maganin Bari Kar,afara..
KARKIBARI ABAKI LABARI akwai chakwa kiya agaba
Autar ahairi ✍✍
ALHERI WRITERS ASSO
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
_______________
INGARMAN NAMIJI
No comments