Ingarman Namiji 19-20

 Page 19 & 20


___sun sauka agarin zanmafara acikin aminci inda suka nausa jikin jejijn zanfara tin acin Daren batareda
fargabar komaiba...yayinda suma suka shiga cikin garin barno acikin Daren suma hakan suka nausa cikin
Wannan jejin metarin abubuwan tsoro da ban Al,ajabi dukansu ajikin jejin sukakwana cikin shinrinsu...
Anan gida Kano kuwa
Su Sameer ne zaune amota shida Salman suna ankareda tawa motar datafito daga cikin Wannan
tangamemen gida Wanda daganinshi base angayamaba kasan nera tayi kuka awurin..kwalta motar
tahau da,azabar gudu ganin hakan yasaka su Sameer take Mata baya sunabin sawunta sunyi tafiya
metsayin gaske har suka futo wajen gari.
Wanda kecikin motarnan ne ya,ankareda anabinsa abaya hakan Kuma baka...
Check Our Website Hausa Cinema To Continue... We Are Updating...


No comments