Ingarman Namiji 7-8
Page 7 & 8
___yad'ora hannunsa tareda zame towel d'in k'ugunsa wata razananiyar k'ara sumayya tasaki tareda
k'ank'ame idannuwannta takwasa aguje. Wanda hakan yasanya yazeed jiyowa arazane shima domin sam
beji motsintaba ganin takwasa agujene yasashi janyo towel din dasauri yamayar tareda dafe kansa cikin
tsananin bakin ciki da b'acin yazauna bakin bed din Yana sauke numfashi tareda runtse idanuwansa Yana
tinanin mitazoyine? Miyasa beji shigowartaba? Yanzu shikenan taga tsiraicinshi? Hakan nanufin zata
Kara renashikenan kome? Duk shikad'ai yakeyiwakanshi tambayar daba wadda ze amsamashi ita.
Itako fitarta yayidede dafitowar sadeeq shima sabida jiyo ihunta riketa yayi Yana fadar "kee titee lpy
keda Waye mi,akamiki? Amma Ina gabaki d'aya tafirgice dudda bataga asalin halittarsaba sabida baya
yabata duwawunshi kawai tagani Amma hakan taki saurarar sadeeq tagudu. Shima bayanta yabi
danbesan mitakewa Wannan ihun ba...ahakan tawucesu Nene tayi bedroom din hajiya mama domin
tasan yau se buzunta tanashiga tamayarda kofar tarufe gummmm. Ahmad kuwa kansa kawai yakad'a
domin yatabbatarda yazeed tatsokano ahakan sadeeq yasamesu se surotu Nene keyi sudai jinta kawai
suke domin fitinar Nene se,ita.
Yad'au tsawon minti 20 awurin kafun yasamu kuzarin tashi yakarasa shiryawa yafita shima..Koda yaje
bawani cin abuncin yayiba kawai yadan tsakurane sa,anan yakoma perlon yazauna Yana lumshe
kwawawan idanuwansa abun duniya duk yadameshi soyake kawai yaga ta,inazeganta..
K'auyen barno meduguri
Cikin wani k'asungumin jeji nagawata matashiyar budurwace tafito daga cikin wani kogo acikin
wata shiga kamar ba mutunba kamar Kuma arnan daji rigace ajikinta wadda bazawuce cibiyartaba Kuma
ga dukkan alamu rigar yagewane tayi asaman rigar harkasan batarufe tsayayyun breas dintaba domin
kanaganin samansu kasanma idan taduk'a zaka iyaganinsu atak'aicedai ba,iyakacin girmanta kenanba
ak'ugunta kuwa wani abune d'aure Kamar sulke Kuma bewuce gwiywartaba sekuma dankwalin atamfa
medan girma datarufe jikinta dashi Wanda shine kawai abu me kyau acikin kayan jikinta kallo d'aya
nayimata naganocewa yarinyace k'arama domin bazatawuce sa,ar su sumayya da fauza ba Kuma gata
kyakkyawa Masha Allah farace tass gatada hanci harbaka Dan bakinta Dede Masha Allah tafiya tafarayi
tana waigen bayanta indakuma boom,boom d'inta kejuyi kamar itake kad'asu dagangan..wani Rafi
tanufa indaruwa kekwance k'ark'ar dasu duk'awa tayi tad'iba Tasha kana tacire kayan jikinta tad'aura
Wannan d'ankwalin kanatajecan gefe tawankesu tas tashaya tasamu wani dutse tazauna tanadan
d'aukar duwatsuna tana jefawa aruwan.
Kimanin awa d'aya sa,anan tatashi tajetayi wanka dawani abun mekar soso Amma Kuma jikinshi korene
ahakan tayi amfani dashi tayi wankanta tass tawanke kowanne lungudasako najikinta sa,anan
yamayarda kayanta kana tasake wanke Dan kwalinnan shima tajira yabushe bayan yabishene tazo
tad'aura alwala tatayadda sallar dabatasan kotamicece akayiba awannan lokacin bayan ta,idar tayita
addu,a tanakai kukanta wurin mahaliccinmu tana zubbada k'walla ahakande tak'arasa addu,arta kana
tashiga tsintar y'ay'an itatuwa taci Wanda zataci tajeda sauran inda tafito....
Yau kusan kwana 6 kenan sumayya nawasan b'uya da ya yazeed domin komitakiyi dajisu tafe zata
gudu..abangarensu kuwa awannan lokacin sugano masu turo musu sakon barazana Kuma sunshiri
tinkarsu akowanne Hali yanzu hakan nemansu akeyi cikin gaggawa hidukwatarsu.
Sumayya ce zaune ita d'aya tana kallon TV kamar wadda akatsikara hakan ta tintsireda dariya kamar
wata zararriya dariya takeyi ba k'ak'k'autawa hadda rike ciki ahakan fauza tashigo tasameta zamatayi
kusanta tareda dafata tace" titee miyafaru haka kike dariya? ko tasamune? Banza sumayya tayi Mata
seda tayime ,isarta kanatsagaita tareda rikebaki " ohhh ni sumayyatu jikar dije ashedama d'uwawu nada
kyau hakan sekace tangaran? Kai wlh Allah zanzo nasake gani waiii gasu she shek'i sukeyi kamar
madubi tabbb ai wlh Sena kumaganowa Takoma kyalkyacewa da dariya.
"D'uwawu Kuma titeee? Fauza tatambaya da mmki." Ehhh wlh baki ganiba gasu fari tasss da,ake fadar
d'uwawu bak'ine ashedai karyane kokuma nashine farin ohooo ammadai Sena sake gano muna ta,Ida
zancen tana wani marmad'a idanu..." Ke kuwa titeee d'uwawun Waye kikagani haka kike Wannan
zancen Kai Nima zanso nagani kuwa Naga Koda gaske kikeyi.."Allah dagaskene."towaye kikaga
d'uwawunshi..jiyowa tayi tafuskance fauza tana dariya hhhhhhhh "Allah d'uwawun ya y...dask'arewa
tayi tana zaro ido tana yarfa hannayenta tana jadabaya sakamakon abunda idanta kaganemata
kamuntace.......
Kuwa sumayya tagani ohooGa page akwaita Amma Baku ba of date tun banga comments dinku yadda yadda yadacebaAutar ahairi ✍✍
ALHERI WRITERS ASSO
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts/
______________
INGARMAN NAMIJI
No comments