Ingarman Namiji 5-6
Page 5&6
____Atare sukace sweetheart Ahmad Yana mik'omashi hannu cikin tashin hankali yak'arasa bakin bed
din tareda tallabo Ahmad jikinshi Yana fadar lpy miyasameka biyayye? Mikedamunka? Duk atare
yakemasa tambayar Amma yakasa amsa Masa ko d'aya. Hankalinsune yak'ara tashi atake idanuwansu
sukayi jajir musamman ma yazeed d'in bek'aunar yaga Brother's d'innasa cikin damuwa..d'agowa yayi
yawatsawa sadeeq rinannun idanuwarsa yanamejifanshi dawani matsiyacin kallo irin kallan,nan
menunida mikake nufi dabazaka dubashiba.
Mikewatsaye sadeeq yayi yanafad'ar bafaninakar zomonba atooo korataya ba,abaniba wlh yawuce cikin
sauri tareda d'aukar kayan aikinsa yafara bashi temakon gaggawa domin yafara galabaita Nan yayimasa
duk abunda yadece atake baccin wahala yak'ara d'aukeshi perlonsu sukadawo suka zauna tareda Kiran
Sameer awaya yakawo musu abincinsu Nan sabida Kar iyayensu sugane abunda kefaruwada Ahmad
anan,ne sadeeq kebawa yazeed lbr yadda yasamu Ahmad din tareda cewa wlh biyayye fitinace kawai
kedamunsa Kuma yanzu idan abbah yayi zancen aure yace bazeyiba tinyanzu..shidai yazeed murmushi
kawai yayi Yana jinjina girman maganar aransa..ganin bece komaiba yasanya sadeeq shima yin harkar
ganshi yashareshi.
SUMAYYA kuwa sunma manta dawata anty khadi harkar gabansu kawai sukeyi sedata gaji dajiransu
dankanta tafara nemansu domin gida takesan tafiya gaya tind'azu mijinta ke kiranta tak'ulu iya k'uluwa
fitowa tayi daga pert din hajiya mama tana nemansu sa,annan,ne dady kegayama ai sundawo tindazu
suna shashen big mom rantane Yak'ra b'aci tadumfari sashen cikin fishi tana sawo kanta perlon sumayya
nafitowa hannuta d'aukeda cup zataje tamalkad'a dabino da kwakwa domin da Zuma domin sune
abuncinta..kanta anty khadi tayi gadan gadan tana fadar Dan ubanki kinrenaniko titee senayi maganinki
agidan wlh..eyeee to aikiyi mugani tareda murgud'a baki tana cinnoshi gaba..chak anty khadi tatsaya
tana kallan ikon Allah Dan tasan kad'anne dagacikin halayyar sumayya kamun tanisa tace inadinkina?
"Yo wanne dinki Kuma bayan na faffallawa telon Mari Kuma nasaka su Hashim sunrufe shagon suntafi
dashi.."meee? sumayya kina haukane miyayi miki? "Ehh Ina hauka kuma anrufeshi d..kamun tak'arasa
abunda takesan fada anty khadi tayo cikinta zata daketa Aiko takwasa agujene tana ihu wayyyo Allah
mahaukaciya tabiyoni wayyyo hajiya mama kitemakeni tsohuwar guzuma zata kasheni hakan tafita daga
pert din tana ihu anty khadi nabinta dataga zata kamata se kawai tayi pert din samarin gidan tana ihunta
akuma Dede Wannan lokacin sukafito zasu shiga cikin gidan..wani wawan birki taja agabansu tana haki
tareda waigen bayanta.
Tsawa sadeeq yadoka Mata ganin tana neman bigesu tawuce"kee lafiyarki kuwa ubanme kikeyiwa gudu
haka? Kamun tabashi amsa anty khadi tak'araso wurin tana fadar "ai wlh baki,isaba sekin gayamun
abunda yayimiki dakuma abunda kike nugida kayana banza marar kunya tana fadar hakan tana Mek'a
hannu zata damkota aiko cikin sauri tayi wani tsalle se a wuyan YAZEED tacukuykuyeshi tana ihuu...Zoro
ido sukayi daga sadeeq har anty khadi domin sunsan ba,abunda yazeed yatsana aduniya kamar ihu
akansa..shikuwa da tindazu yake tsaye yanadanna wayarsa kamar besan abunda sukeba bazato ba
tsammani kawai yaji mutun awuyansa ane Masa ihu aka..wani mugun takaicin SUMAYYA ne yarufeshi
tareda tsanar Wannan halayyar nata cikin mugun bacin Rai yasaka hannu tareda fisgota tafado betsaya
ba,asin komaiba yashiga fallamata taruka ajere ba k'ak'k'autawa taredayin Ball da,ita yanahuci
idanuwansa sunyi jajir sabida takaicinta dukanta yaje k'arayi sadeeq yayi saurin rikeshi Yana fadar sorry
biyayye barta hakan pls ball yak'ayida,ita bareda yacekomaiba yashigewarsa cikin gidan..anty khadi
ma wucewarta tayi domun mujinta najiranta da tinanin takira Hashim taji inda telon yake. Anan
sukabarta se faman ihun takeyi da birgima akasa tana Kiran hajiya mama tana fadar ya yazeed
zekasheta..harara sadeeq yamaka Mata Yana fadar Zakitashi daganan kosena Kara maki."ehh din
baza,atashiba tafada tareda murgud'a baki..Ido yazaro yaKai hannu kamar zekamata Aiko tasake
rutumawa da gudu tana ihunta murmushi kawai yayi Yana fadar mararkunyar k'arya kawai.
Zaune yasameshi perlon big mom shida Ahmad zama shima yayi suna magana atsakanin su anan wayar
AHMAD tayi K'ara mekaramin sauti alamar sak'o yashigo d'auka yayi kamun yaduba ta yazeed ma tayi
yajita Sarai Amma yashare kamar bejiba kallanshi duka sunkayi basuce komaiba Ahmad yashiga duba
sakon Ido yadan zaro Yana kallan Yan,uwan nasa nanyaga sadeeq ma sakon yashigo wayarsa shima
d'agowa yayi suka kalli juna shida Ahmad ganin yazeed yalunshe kyawawan Ida nuwansa beko motasaba
balle susaran yaduba sakon yasa Ahmad d'aukar wayar yaduba sake kallon juna sukayi kamun susamun
zarafinyin magana wayar sadeeq tad'au rurin neman agajin ad'agata d'auka yayi tareda karawa akunne
Amma beyi maganaba daga d'ayan b'angaren akace "hello sadeeq Kunga abunda kefaruwa kuwa? Yanzu
dukan Yan team dinmu aka turo munasak'on alokacin d'aya.."ehh muma mungani sulaiman Amma
mihakan ke nufi? Shine ai bamu fahimtaba Amma bara nayi maganada GR naji kosunsamu wani
information akai..ok badamuwa you're call me back idan kunk'arasa..ok nothing yafad'a tareda katse
wayar. Kallansa yamar garesu yaga haryanzu dai yallabai yazeed bemotsaba sekawai sukacigaba da
tattaunawa atsakaninsu shida Ahmad.
Yau takama Friday Kuma dukkansu ahlilgidan atare akeyin breakfast asashen hajiya mama zaune suke
dukansu a dining area Amma Banda sadeeq da yazeed..wata kyakkyawar dattijuwa ce takalli Abba
kanatace "ohh ni dije nazo ganin tsurko to su wad'annan kuramen yaran naka masu jajayen kunnuwa me
sukenufine dabazasu fitoba? Ko semun bishe Kamar karmami tukunnah zasuzone? Tafad'a tareda
guntsura goronta takaibaki.
"Ah,ah yihak'uri Nene yanzu zasuzo bara,akirasu cewar abbah tareda kallan sumayya yace ke sumayya
jekikira yayunki suzo sumuke jiramaza..seda gaban sumayya yafad'i dajin Aiken abbah Amma tadake
batabari tsoronta yabayyanaba ahakan tamik'e tana fadar too abbah tareda Yi pert din,nasu.
Koda tashiga perlon bakowa hakan yasa tanufi bedroom dinda batasan Kona wayeba tana k'uk'unai
tareda turobaki gaba hannu tad'ora akan kofar tabud'e tashiga bateda ko sallamah tayiba akuma Dede
Wannan lokacin yanatsaye bakin bed d'inshi Yana d'aureda towel a k'ugunshi Yana warware kayan
dayafitar zesaka..tsayawa tayi tana k'aremasa kallo aranta takefad'ar ohhhh su ya yazeed bade kyauba
tashagala dakallansa bakomai yafi dauke hankalintaba kamar gargasan dakekwance akan kyakkyawan
fatarsa..shiko bemasan tashigoba yakai hannunsa Kan towel dindake jikinsa tareda kwanc.....
Tofa Muje zuwa daiii akwai daru agabakam
Idan Banga comments ba gaskiya zandakatarda typing yawwa
Autar ahairi ✍✍
ALHERI WRITERS ASSO
A.W.A
https://www.facebook.com/100186388252056/posts
________________
INGARMAN NAMUJI
No comments