Soldiers Family 13-14
Page 13&14
__"ko da suka K'arasa acan suka Sami gimbiya halila
bayan tayi musu duk abunda yadace kana tayi musu sallama ta tafi...bawan Allah
bai tashi ba saida yashafe awa biyar 5hr Yana baccin wahala kamun ya farka,
mama na gefenshi ta zabga uban tagumi tana kallanshi ganin yabud'e idonshi Yana
k'ok'arin tashi zaune yasa mama temaka mishi ya tashi tare da d'aukomai ruwa
tabashi tana fad'ar sannu Abba gashi kawanke bakinka sekaci abunci...shidai da
Ido kawai yake binta Kuma beyi abunda tace ba ganin hakan yasa mama zuba ruwan
ahannunta takuskure bakinta tare da janyo hannunshi shima ta zuba mishi, ba
musu ko yayi yadda tayi sai da ya wanke bakinshi sosai kana tabashi abinci aiko
kamar jira yakeyi yakarb'e dasauri yafaraci...Ido mama tazuba masa sai da ya
cinye tass kana tabashi ruwa yasha abun mamaki sai kawai taga yana Mata
murmushi itamayi yimasa tayi kana tafita gunsu biba...tin daga wannan ranar
mama ke kula da Dan tsohonnan Kuma betab'a yunk'urin gudu ba ko cutadda ita
Kuma duk zamanda suke shibetab'a ganin su mero ba ko gimbiya halila dake kawo
musu ziyara Shi mama kawai yake gani itace cinshi da shanshi har sallah ma
yanzu sukeyi tare abun gwanin Sha,awa tad'aukeshi kamar mahaifinta..!
Dubai
Fitowarshi kenan daga wanka Yana goge jikinshi yajiyo
sallamar Suhaif daga perlon jallabiya ya janyo ya saka tare da boxes d'inshi
kana yace ya shigo shiko ya zauna gefen gado Yana shafa manshi...shigowa Suhaif
yayi ya tsaya Yana kallonshi jin anshigo anyi tsaye kuma ba,ayi magana ba ya
sakashi d'agowa yana duban k'ofar Ido yak'ara bud'ewa sosai Yana kallonshi
ganin idonshi cike tab da k'wallah...Baki yabud'e zaiyi magana sai kawai Suhaif
ya fad'a jikinshi tare da ƙanƙameshi yana sakin marayen kuka..hankali tashe
Alyasat ya shiga shafa bayanshi yana me karanta duk addu,ar da tazo bakinshi
domin yasan tabbas ba lafiya ba?...bai hanashi ba kuma bece komai ba sai da
yayi me isarsa kana ya d'ago yana kallonshi cikin muryarshi data disashe saboda
kuka yace, "Yaya Sat ammy Yaya sat Miyake faruwa damune da iyayenmu abbe
ya Bata ammy takwanta ciwo yanzu kuma abun sekara tsananta yakeyi" kasa
ƙarisawa yayi saboda d'agowar da Alyasat yayi masa da ƙarfi Yana fad'ar,
"me yasami ammy? Wani abunne yafaru? kuka Suhaif yakoma sakawa kamun ya
bashi labarin yadda suka sami ammy a yau cikin tashin hankali Alyasat ke
maimaita kalmar, "innalillahi wa innailaihhiraji un" yanayi yanajin
abunda ya tokare masa zuciya na faÉ—awa sunÉ—au tsawon lokaci ahakan kamun
Alyasat ya zaunarda shi, ya buÉ—e baki zaiyi magana kenan Alhassan da Alhusain
suka shigo suma ga dukkan alamu kukan sukayi cikin sauri suka ƙarisa wurinshi
tare da rungumarshi atare suna faÉ—ar, "I miss you my lovely bro I miss you
so much please karka tafi kabarmu
ammy batada lpy abbe" shiru yayi
saboda hannu da Alyasat ya É—ora mashi abaki Yana girgizamai kai tare da share
mai hawayenshi, sunÉ—au tsawon lokaci ahakan kamun suji voice d'inshi yana faÉ—ar,
"kuyi haƙuri ku dena kuka ku kasance masu ta wakkali ga Allah Subhanahu
Wata'alah, aduk abunda ya sameku ku tuna cewa duk wani tsanani yana tare da
sauƙi muɗauka wannan abun dake faruwa ga iyayenmu jarabawace Allah ke
mana" shiru yayi yana ɗan cizar laɓɓanshi (lips) ɗinshi kamun yaci gaba da
faɗar, "wannan abun ƙaddarar rayuwar suce bamu isa mu canzata ba muzama
masu d'aukar k'addara me kyau ko akasin haka kunji ko? kurinƙa yi musu addu,a
itace abunda suke buƙata agaremu adaidai wannan lokacin, Allah ya warware Mana
koma miye Dan Alfarma Sayyidina Rasulillah"...
"Ameen ya Allah suka amsa atare" kana yatattarasu
duka suka nufi bedroom d'in ammy yadda ya barta hakan suka sameta addu,a sosai
suka yiwa mahaifiyar tasu kana suka Kira d'aya daga cikin masu kula da ita
domin surik'a kwana tare suko suka fito wannensu zuciyarshi acinkushe.
Fita Alyasat yayi izuwa part d'in habibbty Koda yaje bakowa
a perlon hakan yasa yanufi bedroom d'inta nan ma batanan wucewa yayi tabaya
domin yaduba kotana lambu sai kawai ya hangi Najeeb zai shiga bedroom d'inshi wata budurwa na biye dashi
domin shiko anan yake da d'aki part É—in habibbty mamaki sosai ya kama Alyasat
na mi wannan budurwar ta zoyi d'akin Najeeb ba dai cikin ƙannensu bane to
wacece? Wata zuciyar tace masa to Kuma wacece miye ruwanka tinda bakasan abunda
ya kawota ba kawai sai ya wucewarsa inda yasamu habibbty acan lambun kuwa..zama
yayi akusanta tareda Dora kanshi gefen kafad'arta sai dai bai sakarmata nauyin
shiba..shafa kashi tayi kamun tace Alyasat.."uhm ya,amsa atak'aice...shiru
tayi nad'an wani lokacin kamun tace ka cigaba da hak'uri kaji Kuma ka kulada
kannenka nasan izuwa yanzu kasan abunda ke faruwa da mahaifiyarku ni kai na
abun na kwancemun lissafi amma duk tsanani yana tare da sauk'i kaji mijina..kai
kawai yad'aga mata domin baiji zai iya magana ba.... murmushi tayi ganin hakan
kamun tace, "sai magana ta biyu kana jina kuwa?"
Idonshi yad'an bud'e alamar Yana jinta kamun yakoma
lumshesu.."hummm me hali baya fasawa ta fad'a aranta afili Kuma sai tace
sai zancen aure kasani ya dace kayi aure Alyasat tinda Kaine babba kodan a samu
mace agida waddda zata tayaku kula da mahaifiyarku maza hakan bazaiyu ba ya
dace a yanzu ace kanada iyali shekara 30 aiba banza bane... tunda tafara magana
ya bud'e idanuwanshi Yana saurararta Shi wlh yama manta sam da wani abun wai
shi aure sam baya cikin lissafin rayuwarshi toma yayi aure saboda me? Ai wannan
abunda habibbty ta fad'a sam bai isa hujjar dolene sai yayi aure ba? Amma zai
ba wasu Suhaif dama suyi Idan suna da buk'ata... mik'ewa yayi zebar wurin ba tare
da yace komai ba habibbty tayi saurin cewa to Ina zakaje baka bani
amsaba..."no habibbty bana buk'ata please kibarni najida matsala na...Yana
gama fad'ar hakan yabar wurin
Baki habibbty tarike tana fad'ar Allah kawomun d'auki
kacanjawa wannan yaro halayya Abu kamar ba mutum ba.
Shiko ta inda yafito anan yakoma sai dai yana kawowa dai-dai
k'ofar perlon Najeeb wani kalar sauti daya bashi mamaki matuk'a nishi akeyi
sosai da gurnani kamar ana sex tare da wasu zantukan dabasa fita sosai harya
juya ze wuce seyaji muryar Najeeb yace "ashhhh babyy dad'i ohhhhh"
Ido ya zaro Alyasat yana me tura k'ofar
tashi kaɗan kaɗan cikin ƙunan rai da tafasar zuciya...
*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500₦ kacal 👌 ga
duk me buk'atar complete kuma 700₦ ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar
wannan number 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 👉
08107819124
Autar Alheri ✍️
🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)
*By Dr Yasmeen Ahmed*
Autar Alheri ✍️
No comments