Soldiers Family 15-16
Page 15&16
__Yana É—ora hannun akan handle d'in k'ofar sewa wata zuciyar
tace masa kada kashiga Alyasat bakasan ya zaka sanmesu ba Idan shiÉ—in namijine
kuma É—an uwanka itafa? Kawai karbarshi yanzu amma kasan matakin da zaka d'auka
akanshi da wannan tunanin yaja baya tare da barin wurin cikin sauri yana fitowa
harabar gidan ya hangi Yusuf na Lateep zasu shiga mota hannu suka masa ya k'ara
Yana fad'ar, "Ina zakuje?" "Zamu shiga cikine mugaisa da mutane
kasan basu gan muba..." Okay kawai yace tare da shiga motar shima zuka
shiga cikin stet É—in.
Gidan Abba suka fara zuwa anan suka Sami mutanen gidan a
perlo suna fira cikin jindaÉ—i hajiya batul ta tarbesu wadda suke kira da
hajiya babba Alhaji Jameel kuwa wato
Abba cikin tsonaka yace wato kunga mamanku Ni ko oho ko? Dariya sukayi suna
fad'ar, "sorry Abba" tare da zuwa suka rungumarshi gaba d'aya suna
dariya Nan suka zauna suka Dan tab'a fira kamun sufita tareda nufar wani gidan.
Gidan baffa suku shiga wanti Alhaji Imran suna Zaid nafitowa
Yana bala,I da Ameer akan yad'auki motarshi yafita shima gaya yafito cikin
kakinshi na sojo ga dukkan alamu fita zeyi....Yana ganinsu yace yawwa ya sat
kaga Ameer yad'auki motana yafita dashi yanzu Kuma nemana fa akeyi a Barack
Idan nayi Magana mama ta ga laifina ya fad'a cikin ƙunan Rai domin Zaid akwai zuciya..."Ina
yaje? Kuna inatashi? cewar Lateep...nima fa bansan inda yakai
tashiba.."it's okay jeki bedroom D'ina acikin bedside akwai car keys aciki
kad'auki d'aya Kuma kabar mishi waccan motar kamun muwuce zansiyama wata
kahad'a da wannan okay? Cewar Alyasat...wani irin tsalle Zaid yayi tareda
rungumarshi Yana ihun murna shikam alyasat cikin sauri ya cireshi daga jikinshi
Yana harararshi irin zaka fasamun kunne d'innan.
Dariya sukayi su Yusuf kana suka shiga cikin perlon inda
sukaga mama na waya zaunawa sukayi sai da tak'arasa kana suka gaidata...ta Amma
tana kallon Alyasat kamun tace son ya jikin ammy? Dasauki mama...to Allah
yabata lafiya?...suka amsa da ameen kana tace, "akawo musu abinci"
sukace sun koshi Amma Bata yadda ba seda tazuba musu abunci tadanka ta tsaresu
seda sukaci kana sukayi nata sallama suka tafi.
Gidan Alhaji Naseer suka nufa inda sukace daga can zasu
fitane wani uzzurin daya taso musu zuwa gobe ko dadare sai su je inda Basu
jeba...Koda suka shiga perlon gidan ba kowa se Muhibbat kawai dake kallo tana
sanye da wasu Yan iskan Kaya duk Rabin jikinta awaje nonuwanta duk awaje nipple
d'inne kawai arufe se wani iyayi takeyi...zama suka itako tataso tana gaidasu
cikin kissa da kwarkwasa duk suka amsa suna d'auke kansu musamman Yusuf akwai saurin
Sha,awa yanzu ne zata dagula masa lissafi danma Allah ya temakesu dukkansu ukku
basa biyar Mata... Alyasat ta kallah daya d'auke kai kamar bai sanda wata
halitta awurin ba tace, "Yaya sat sannu da zuwa..." Amma ko kallon
gefenda take beyiba balle tasan ze amsa...ganin ya had'e rai tamau yasa Yusuf
fad'ar, "Anty Billy fa?" "Tana kitchen barana
kirata..."Idan kikaje karki dawo perlon Nan ahakan kinemi kayan kirki kisaka wlh ko na k'ara
ganinki da wannan banzar shigar Sena karyaki cewar Lateep dominshi kaifi d'aya
ne....kamunma tayi wani motsi sukaga Alyasat ya mik'e da sauri ya bar perlon
domin yasan muddin yaci gaba da tsayuwa zai iya karya yarinyarnan....Yana fita
Anty Billy na shigowa perlon suka gaisa sosai da ita kana sukabar gidan gaba
d'aya....suna fita habibbty tasaka kuka kamar uwarta ta mutu da k'yar Anty
Billy ta lallaɓata kamun tace tayi hak'uri wannan karon da dadynta yadawo
zatasaka yayi magana da habibbty domin a d'aura musu aure Koda bayaso..wannan
zanjen kuwa bakaramin dad'i yayiwa muhibbat ba hakan yasa tasaki jikinta kamar
ba,itace me rusar kuka yanzuba..!
Ghana
Rayuwa sukeyi me tsabta acikin jejinnan kamar ya da ubanta
wata irin shakuwa tashiga tsakanin mama da wannan dattijon datake Kira Abba
dudda bayada wani abun dazece yasan kanshi amma fa duk abunda ya keyi da zaran
ya duba bega mama ba yanzu ne zai tada hankalinshi duk ya koma wani iri wani
lokacin har k'wallah yakeyi sai ya ganta hankalinshi ke kwanciya fahimtar hakan
yasa mama ta dena bin su Biba Idan zaduje Nemo musu abunci sedai biyu suje biyu
suzauna taredasu inda mama ce kawai ke kallon Sanu tareda wasu mutanen ammafa
abbanta ita kad'ai yake gani.
Lokaci yaja sosai daga kwanaki zuwa watanni daga watanni
zuwa shekaru ayanzu kusan shekara 4 kenan su mama suke rayuwa awannan jeji Kuma
ba abunda suka nema suka rasa duk wani abun Jin dad'i da farin ciki gimbiya
halila na k'ok'ari wurin Sana musushi itada abbanta kama daga abinci me kyau
gar situru Wanda Kuma su mero na Nan tareda ita har wannan lokacin Kuma Basu
tab'a gajiyawaba kowani abun Wanda ze bakantawa mama Kuma har izuwa wannan
lokacin su bibibo d'inta Basu dawo ba awannan shekara 4 mama tazama cikakkiyar
budurwa Yar shekara 17 Wanda girmanta ketafiya danasu mero domin tarik'a
ganinsu kamar kansu d'aya sabida zatafi Jin dad'in zamadasu.
Kyawunta kuwa yak'ara bayyana domin wani irin kyau ne da ita
na ban mamaki duk da su dasuke aljani mamakin kawu mama sukeyi duk da kuwa ba
fara bace Allah yayi Mata Kira me d'aukar hankalin duk wani lafiyayyen namiji
tanada manyan nonuwanta masu matuk'ar girma da Sha,awa Kuma atsaye suke kikam
cike Tabb da k'irjinta akewaye duk yadda tasaka riga kawai sekaga tsinin nipple
d'inta acikinta abun nabawa gimbiya halila mamaki Amma Bata damuba ganin inda
suke rayuwa ba Wanda ze iya zuwa wurin balle ya cutadda ita gakuma masu gadinta
wato su mero ikon Allah 😂
Idan akazo zancen hips kuwa abun ba,a magana domin fad'in
hips d'inta kad'ai abun kallo ne gakuma tudun duwawu domin koyaya tajuya sesun
mitsa kamar ita keme juyasu abun gwanin d'aukar hankali 🙈 irin duwawun
nanne masu yiwa maza kwalele😜abun tubar kallah Masha Allah.
Abuja
Jalaludeen ne kezaune cikin office d'inshi wani soja tsaye
agabanshi Yana fad'ar.. shikenan yallabai Sir yadda kace hakan za,ayi Dan
kyakkyawa balaraben wato jalaludeen yayi murmushi kamun yace bakomai fa Usman
zamu temaka musu insha Allah kace gobe insha Allah zamu shugo Ghana Allah
yabamu nasara akansu.. ameen y Allah Sr Usman yasara masa kana yafita...shiko
wayarshi dake k'ara yad'auka ganin sunan dake yawo ajikin g.n.r Yusuf murmushi
yayi kamun yad'auki wayar da sallama d'auke abakinshi...bangaren Yusuf kuwa Jin
yad'auka yace Yaya jalal inawuni y Nigeria? Lpy qalau Yusuf y London?
"Alhmdllh Yaya jalal ai Muna Dubai munzo duba jikin ammy ne...ayya Dan
Allah kugaisarmunda da ita kunji Kuna Idan kakoma gida kahad'a Ni da ita
naganta please my bro nayi kewarta yafad'a cikin sanyin
halinshi...."numfashi Yusuf yaja zeyi magana lateep ya girgizamai Kai
alamar karya gayamai komai domin jalaludeen akwai saka Abu arai suko sun rigada
sunsani domin Alyasat yagaya musu komi ganin hakan yasa yace to shikenan Idan
munkoma gidan Zan Bata..Masha Allah Ina Yan uwanka jiyadai munyi wayada lateep
Amma alyasat nakwana biyu banjishiba Kona Kira wayarshi baya tafiya... okay
barana bashi Muna tare yafad'a tareda bawa alyasat wayar....k'anena yada
shariya hakan? Cewar jalaludeen... lumshe Ido alyasat yayi Yana saurarar muryar
yayan nasu kamun yace sorry my bro inata kiranka bana samune...ayya duk Kuna
lpy ko? Eh lpy qalau ya jalal...Masha Allah kayimana addu,a gobe zamu shiga
k'asar Ghana wani aikin wasu Yan ta addane suka harbi shugaban k'asar Ghana
shine suka nemi temakon Nigeria akan wannan Al,amaren to dai sunnemi alfarman
na jagoranci tafiyar Kuma zamuje gobe insha Allah...wani irin fad'uwar gaba
Alyasat yaji tinda Jalaludeen ya anbaci k'asar Ghana bawai yasan k'asar bane
kawai hakan ya tsinci kanshi da wannan fad'uwar gaban har abun yakasa b'oyuwa
agareshi cikin rauni yace Yaya jalal karkaje
please...."hello hello Alyasat kana jina...saurin karb'a wayar
Lateep yayi Yana dubansa kamun yakashe Yana fad'ar miyada zakace karyaje bro?
Shiru yayi Yana sauke numfashi kamar Wanda yayi gasar tsere kamun yace I don't
know kawai banaso yajene..to akanme? Yak'ara jefo masa tambayar...shiru yayi
kamar bejishiba tareda mayarda idonshi ya lumshe..da Ido yusif yayi masa alamar
yabarshi kawai.
Jalaludeen kuwa ganin wayar tayanke yasa yayi murmushi kawai
tareda ajiye wayar domin Yana tinanin matsalar network ne...washe gari da safe
sukayi Shirin barin Nigeria cikin jiragensu na yaki domin ko cikin garin bazasu
shigaba harse sun farauto wannan Yan ta addan shiyasa kai tsaye jikin jejukan
k'asar Ghana suka fara sintiri da jiragensu..!
*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500₦ kacal 👌 ga
duk me buk'atar complete kuma 700₦ ne Idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar
wannan number 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan number 👉
08107819124
Autar Alheri ✍️
🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)
*By Dr Yasmeen Ahmed*
Autar alheri ✍️
No comments