Soldiers Family 17-18
Page 17&18
__"tinda suka shiga k'asar Ghana suke sintiri ajejuka
Amma basuga wani abunda suke tinaniba kawai se general jalaludeen yace asaki
wuta kawai arika Harbin k'asa daga can saman girgin Koda sun buya zasu fito
Aiko ahakan suka sakarwa jejuka wuta ciki kuwa hadda Wanda
su mama kezaune su mero na waje suna Sha,aninsu sukaga wannan abun Basu damuba
tinda sunsan ba,abunda bindiga zata musu Amma me azabure dija tamik'e tana
fad'ar munshiga ukku inmu bazata tab'amuba ai mama da abbanta bil,adama ne tana
gama fad'ar hakan tayi hanyar bukkarsu agiguce yayinda su Biba ke Mara Mata
baya karo sukaci da mama tafito aguje se huci take tana ihun bazata yaddaba
anharbar Mata abbanta k'ok'arin riketa sukeyi Amma inna seda takai tsakiyar
filin jejin tana ihu tana d'aukar duwatsuna tana jifar jiragen gaya suko se
ruwan wuta sukeyi....su Biba kuwa Jin tace anharbi abbanta yasa suka runtuma
cikin bukkar
itako Niya taje sanarda gimbiya halila abunda kefaruwa
gabad'ayansu ba Wanda yakoma takan mama Sam sun Sha,afa dacewa wajefa tayi Kuma
wannan ta,adin kan iyasamuta.
Itako masifa kawai takeyi tana jifarsu wani sojane yahangeta
tareda setata da bindiga yasako mata harbi akuma Dede wannan lokacin bibibo da
k'awarta suka iso wurin domin dawowarsu kenan cikin azabar sauri maheerah ta
gotarda ita yayinda maheer yacika yayi simtim sabida fishi atake yarikid'a
yazama wani wurgegen maciji me azabar girma da tsawo wani irin k'ugi yafara tareda cilla jelarsa
yakanannad'e jirginnan dashi tareda wutsiloshi k k'asa kad'an yarage ya isarda
makasha kan wani dutse gimbiya halila tadakamai tsawa tana dakatardashi.
""Maheer kasaukoda jirginnan ahankali karkabari
wani yacutu ajikinsu...shiru yayi Yana kallonta shibe ajiye jirginba Kuma be
sakeshiba....suko su jalaludeen dasukaga mutuwa afili tinda sukayi Ido 4 da
wannan shirgegen macijin suke salati tareda kalmar shahada cikin tashin hankali
da firgicinda Basu tab'a riskar kansu acikiba ganin macijin bekashesuba Kuma be
barsuba se kawai suka fara addu,a duk wadda tazo bakinsu...cikin bada umurni
gimbiya halila tace kasaukesu nace zaraah tana lpy ba,abunda yasameta...se a
lokacin yasauke wani huci me mugun zafi wanda da,akwai mutin akusanbakinshi a
lokacin ba abunda ze Hana zafinnan kasheshi...walwale jelar yafarayi ahankali
seda yasauke jirgin se kawai yaji muryar mama na fad'ar bibibo kada kasakesu
sesun bitomunda Wanda ya hirbi abbana acikinsu domin bazan yafeba Sena dau
fansa wlh...Ido duk suka k'walalo Jin wannan dadd'ar murya nafad'ar Kar asakesu
captain Usman yace wannan akwai sheda niyar yarinya koma wacece muryarta da
Dad'i Amma zuciyarta ba Iman...shiru yayi sabida hararar da jalaludeen ya zabga
masa....shiko bibibo Jin abunda tace yasaka bayan saukesu seya Kara kanannad'e
su da jelarsa ta yadda ba Wanda ze iya fita daga cikinsu....shuru wurin ya
d'auka nawani Dan lokaci domin duka sauran jiragen sunfece ganin wannan tashin
hankalin.
Gimbiya halila ce tadafa mama dake mak'ale jikin maheerah
tace zaraan Abba kiyi hak'uri yasaukesu inyaso bawanda zebar jejennan acikinsu
se abbanki yasamu lpy...shiru tayi batace komaiba seda maheerah tace k'awata
kin yadda? Eh tafad'a ahnkali kamun bibibo yashiga zare jelarsa yasake jirgin..
rikid'a gimbiya halila tayi tadawo bil adama sak dashigar gidan sarauta kana ta
umurci su bibibo suzo amatsayin mutane ba dabbobi ba hakako akayi Amma duk
wannan abun da,akeyi su jalaludeen basa gani sedai sunajin maganar mama dawani
sauti mekamada rugugi Amma basajin mi,akecewa seda duk suka zama mutane kana
gimbiya halila tak'arasa Dede k'ofar jirgjn tace kufito daga waje...tana rufe
bakinta wani soja yajanyo bindiga murmushi tayi kamun tace ba,anfaninda
zatayima anan kawai kufito inkuwa kunfiso nabarku dasu shikenan Sena
tafi....tinkamun tak'arasa duk suka shiga fitowa seda suka fito dukkansu kana
sukaja suka tsaya suna kallon kyawawan mutanen dake gabansu...maheerah taja
hannun mama suka K'arasa kusansu kana tace saka makon harbe harben dakukayi kun
harbe abban wannan yarinyar itama kunso harbeta wannan dalilinne yasa Dan uwana
yaso hallakaku Amma antynmu tanema muku alfarma sabida hakan doline yanzu
kuzauna taredamu harya samu lpy inafatar kun fahimta?
Shiru duk sukayi secan jalaludeen yace afuwa muke nema Dan
Allah kugafarcemu dudda cewa shigowa jije damukayi yanada dalilinshi Amma sam
bamuyi tinanin zamu cutarda waniba Amma Dan kuyafe Mana duk acikin larabci yake
zancen domin Sam besan dawane yare zeyi sumafimtaba yadda zasufi ganewa se Kuma
akayi sa,a sunajin larabcib...murmushi gimbiya halila tayi kamun tace bakomai
narigada nasan abunda kukazoyi Kuma zankaiku har inda way'anda kuke nema suka
buya Amma kamunnan zaku D'an zauna Koda zuwa gobe ne muga yadda jikinshi yayi
seku tafi...to mungode sosai cewar jalaludeen kamun Usman yace zamu iya ganin
Wanda muka raunata kodan munemi yafiyarshi..."eh bakomai zaku iya gimbiya
halila tafad'a tana kallon dija alamar tafitoda abban mama bukkarsu tashiga
kamun tafitodashi kuwa tuni su mero sunbaza shimfidd'o Wanda su dai su
jalaludeen basuga ta inda sukafitodasuba kawaidai sunga suna
shimfid'awa....fitowa sukayi rik'edashi subuyu suka samu wuri suka zaunardashi
kana maheerah tace gashinan....gabaki d'aya suka juya suna duban Dan kyakkyawa
balaraben dake zaune awurin.
Ido jalaludeen yazaro Yana fad'ar *abbee* duk kallonshi
sukamayi shiko se nuna wannan tsohon yakeyi Yama kasa magana Yana neman
K'arasawa wurinshi asukwane
Usman ne yarikeshi
Yana girgizamai Kai alamar karyaje shiko gabaki d'aya hankalinshi baya
taredashi ganin hakan yasa gimbiya halila cewa Usman yasakeshi d'in Aiko Yana
sakeshi yaruga aguje Yana fad'ar abbe dama kana Raye abbe miyazodakai k'asar
Ghana mikakeyi anan abbe na kallanni kaga abbe jalaludeen D'inka nefa abbe nine
jalal...ganin abbe nabinshida Ido kawai bece komaiba sema kwab'e fuska dayayi
Yana duban mama...itako cikin sauri tazo wurinshi tareda Kama hannunshi da
akaharba tana kallo tareda yimai sannnu Dan tuni su mero suncire masa
harsashen.
Meda dubanshi yayiga gimbiya halila domin yaga tadanfi
sauk'i sabida maheer dai kofuskar rahama babu ataredashi dama Dama ma maheerah
cikin rauni yake fad'ar Dan Allah miyasamu abbe na? waya kawoshinan? suwayeku
Dan Allah kufiddani aduhu please?
Ganin duk yarud'e yasa gimbiya halila fad'ar
""kwantarda hankalinka bawan Allah zamu gayama Amma dafari kagaya
mana yakakedashi?
""Shid'in fa abbe nane k'anen mahaifinane uwa
d'aya uba d'aya yab'ata shekaru da dama anata nemanshi Amma ba,asameshi Kuma
tin daga Dubai abun mmki segashi a Ghana Dan Allah kunyimun bayani yadda Zan
fahimta?
Shiru gimbiya halila tayi nad'an wani lokacin Ashe bincikene
takeyi taga Idan abunda yafad'a gaskiya ne seda ta tabbatar da gaskiya yafad'a
kana tace shikenan barakaji yadda muka sameshi Nan tabashi labarin tindaga
had'uwar da su mama sukayi dashi har kawo yanzu kana tace dama Kuma way'annan
ne muke jura kafin mukarya sihirin Kuma cikin ikon Allah gasu sundawo
kallonta tamaida ga
maheer tace bibibon zaraah kaga aikinda zaraah tad'auko inafatar zaka amunce
kuyi wannan jahadin kodan farin cikin zaraan ka...shiru bibibo yayi nadan wani
lokacin kamun yadubi mama alamar neman K'arin bayani itako marairaice face
d'inta tayi kamar zatayi kuka tace please bibibo inaso abbana yayi magana...
shikenan zanyi bincike akan sihirin zuwa gobe Yana Kama fad'ar hakan yabar
wurin... jalaludeen kuwa k'wallah yashafe kamun yadubi mama yace Allah yasaka
Miki da aljannah k'anwata dakeda way'annan bayi nasa.. ameen y Allah Mama tace
tana murmushi domin hakan kawai taji yakwanta Mata bakuma k'aramun dad'i tajiba
d'aya kiratada k'anwarsa.!
Dubai
Anty Billy tuni tayiwa dady zancen auren muhibbat da alyasat
Kuma yaji dad'in hakan sosai inda yasamu habibbty da zancen sedai tace
bazatayiwa alyasat zancenba se lokacin daya bukaci aure Dan kanshi wannan
dalilinne yasaka akarufe zancen izuwa lokacinda zezoda zancen auren.
Zaune yake a bedroom d'inshi Yana kallo a CCTV daya jona
abaki d'aya ila ihirin pert d'in samarin gidan abubuwa yake gani kala2 wasu
subashi mmki wasu Kuma subashi haushi zancendai najeeb na neman Mata hakanne
domin baccin wannan yarinyar yak'ara zuwa dasu maban banta matan
yauko abunda yake kallone
kebashi mmki matuk'a muhibbat ce kwance akan shareef tana wasada sumar
kirjinshi shiko se wani lumshe Ido yakeyi Yana tura hannu cikin rigarta tareda
damk'o breast d'inta Yana murzasu cikin shauk'i ganin abun nasu naneman zarta
misaline yakashe dasauri Yana mek'ewa tsaye sintiri kawai yakeyi a bedroom
d'inshi shin Mike shirin faruwada ahalinsu ne? Yaya dakanshi ze lalata
k'anwarshi? aikoba mahaifansu d'aya ba ita d'in jininsuce miyasa shareef zeyi
hakan? Dama muhibbat tasan maza kenan kumama yayunta innalillahi wa
innailaihhiraji un abunda yaketa maimaitawa kenan kamun yakwashi wayoyinshi
yafita.!
Ghana
Zaune suke dukkansu afilin inda bukkarsu mama take sunacin
abunci dudda basusan daga Ina yafitoba amma karamcin way'annan bayin Allah yayi
musu dad'i sosai...mama kuwa tana zaune tana bawa abbanta abaki Yana kallonta
itako se murmushi takeyi jalaludeen ma yakasa cin nashi kallonsu kawai yakeyi
tareda tsananin mmki aranshi... Maherr da tind'azu yake tsaye awunrin Yana
kallon yadda mamarsa ke farin ciki sekawai abun yayi masa dad'i se yanzu yayi
gyaran murya tareda K'arasawa wurinsu d'auke da sallama abakinshi..!
*SOLDIERS FAMILY* na kud'i ne nera 500 kacal 👌 ga
duk me buk'atar complete 700 idan kinshirya siya Zaki iya tuntub'ar wannan
nomber 👉 07037092176 on WhatsApp kokuma kikira wannan nomber 👉
08107819124
Autar alheri ✍️
🚀 *SOLDIERS FAMILY*🚀
(Romantic novel)
*By Dr Yasmeen Ahmed*
Autar alheri ✍️
No comments